A jiya Laraba aka tsinci gawar jarumin masana’antar shirya fina-finan Amurka Gene Hackman a gafen ta matarsa a gidansu. Hackman mai shekaru 95 da matarsa, Betsy Arakawa mai shekaru 63, sun mutu a ...
A shirin Nakasa na wannan makon za mu fara da bankwana ne da Fatima Mali mai aikin waye kai da ba da horon sana’oin hannu a jihar Maradi. Sannan mu leka Jihar Bauchi inda Nakasassu ke fama da matsalar ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da limaman majami’ar “Church of Brethren in Nigeria” da aka fi sani da Ekklesiyar Yan’uwa a Najeriya (EYN). Limaman da al’amarin ya rutsa dasu sun hada da babban limamin ...
Masu saka hannun jari a kasuwar Crypto na da kwarin gwiwar bunkasar fannin karkashin shugabancin Donald Trump wanda a yakin neman zabensa a wannan shekarar ya nuna goyon baya ga wannan nau'in kudade ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
Babban jami'in diflomasiyyar Amurka, Marco Rubio, na ci gaba da fadi tashin cimma burin samun zaman lafiya mai dorewa a Ukraine da Gabas Ta Tsakiya Washington, D.C. — Sakataren Harkokin Wajen Amurka, ...
Wani abu da masu kallo za su tsaya su gani shi ne, shin Raba Gardama zai iya takawa Presdo birki? Washington D.C. — A ranar Juma’ar da ta gabata ne kamfanin Saira Movies ya dawo da fitaccen shirinsa ...