Sarki Henry na biyu ya san abubuwa da dama a kan Musulunci da al'adun Larabawa, lokacin da ya aika wata wasika ta barazanar ...
Shugabannin duniya za su taro a wani taro da MDD ta shirya domin tattauna hanyoyin magance matsalolin sauyin yanayi.
The Shia leader withdrew from the political process three years ago to position his bloc for a powerful return.
Amid its sky-scraping towers and monuments, the Emirati capital offers heritage, new cultural draws and a natural archipelago of golden beaches home to flamingos.
Shugaban hukumar kare haƙƙin ɗan adam na Majalisar Ɗinkin Duniya Volker Turk ne ya bayyana hakan, inda ya ce cikin fararen hular 319 da mayaƙan M23 suka kashe, 48 mata ne, yayin da 19 daga cikinsu ...
A wannan rana shirin Rayuwata ya kalli batun yadda ake gudanar da azumi watan Ramadana a Tarayyar Najeriya, duk kuwa da kasancewar a mafi yawan jihohin ƙasar farashin kayan abinci, har kawo yanzu, ...
DOHA, Qatar — Novak Djokovic ya tab’i hadehade aikinsa da koci Andy Murray, inda ya ce hadin za’a ci gaba ‘ba a kare ba.’ An fara aikin kocicin a gasar Australian Open a watan Janairu, inda Djokovic ...
BERGAMO, Italiya – Ademola Lookman, dan wasan Najeriya, ya lashe kyautar Gwarren Kwallon Watan Disamba bayan ya zura kwallo mai ban sha’awa a ragar Real Madrid a wasan karshe na zagaye na farko na ...
A jajiberen shekarar 1999 gabanin shiga wannan karni, aka samu mai raji sauye-sauye Vladimir Putin ya dauki madafun ikon Rasha a ranar 31 ga watan Disemban 1999 wanda daga bisani ya sauya zuwa sarkin ...
Shugaba Joe Biden ya ayyana ranar tara ga watan Janairu na 2025 a matsayin ranar makoki a fadin Amurka domin girmama marigayi Jummy Cater wanda ya mutu yana da shekaru 100 a duniya. Amurka na cikin ...
Ziyarar ta Modi ta zo ne bisa gayyatar Zelenskyy, wanda ya nuna fushin sa kan ziyarar da Modi ya kai Moscow a farkon watan jiya. Washignton DC — Firayim Ministan Indiya Narendra Modi ya kai ziyara a ...